

A kalla mutane biyu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu bakwai suka jikkata sakamakon rikicin da ya barke tsakanin manoma da makiyaya a garin Dagaceri...
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna, ta kama mutane 26 da ake zarginsu da yin garkuwa da mutane tare da gano bindigogi na gida guda huɗu da...
Cikin Wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasa Bayo Onanuga ya fitar ta ce, shugaba Tinubu ya yi amfani shawarwarin kwamitin da ya kafa...
Rundunar ‘yan sandan Jihar Gombe ta kama wani mutum mai suna Adamu Adamu mai shekaru talatin da ake zargin cewa ɗan bindiga ne da ke aikata...
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya kai ziyarar aiki ga Babban Hafsan sojan kasa Laftanar Janar Olufemi Oluyede, a birnin tarayya Abuja. Ziyarar,...
Kwamitin da ma’aikatar shari’a ta kafa domin gano manyan shari’un da suka jima ba a kawo karshen su ba, ya gano wasu manyan shari’o’i da ke...
Ma’aikatar shari’a ta Kano ta bukaci alkalai da su kawo karshen cin koson mutane da ake samu a gidajen yarin jihar ta hanyar kammala...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kano ta bayyana damuwa kan yadda wasu daga cikin ma’aikatan da ke aikin rigakafin cututtukan Measles da Rubella ke gudanar da...
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayar da kyautar gidaje ga ma’aikatan jinya da malaman makaranta 72 a ƙaramar hukumar Mafa da ke jihar Borno...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya amince da murabus ɗin ministan kimiyya da fasaha na Najeriya Geoffrey Uche Nnaji. A wata sanarwa da mai magana da...