

Mai martaba sarkin Kano Khalifa Muhammadu Sunusi ll, ya nada Malam Abubakar Abubakar, a matsayin sabon Dagacin garin Alajawa da ke karamar hukumar Bagwai Sarkin...
Majalisar dokokin jihar Kano ta buƙaci gwamnatin jihar da ta saka dokar ta-ɓaci kan masu kai yara musamman mata aikatau. Ɗan majalisar dokokin jihar Kano, mai...
A yau Asabar ne aka kammala gasar Karatun Alkur’ani mai girma ta kafar sadarwar zamani ta Tiktok, wadda fitacciyar ‘yar Siyasa Dakta Maryam Shetty, ta shirya...
Hukumar zaɓen Najeriya INEC ta amince da sabbin jam’iyyun siyasa 14 a ƙasar, da za su shiga harkokin zaɓukan ƙasar. Cikin wata sanarwa da hukumar...
Kungiyar lauyoyin Najeriya reshen jihar Jigawa ta gudanar zaben sabin shugabannin cin kungiyar na jiha inda aka fafata tsakanin mutane uku dake neman shugabancin ta. ...
Gwamnatin jihar Kano za ta karrama ‘yan kwangilar da ta tabbatar da aiyyukan su na da inganci kuma sun gudanar da su yadda ya kamata. ...
Rundunar ’yan sandan jihar Jigawa ta ce, ta samu nasara wajen kama wasu da ake zargi da satar shanu da tumaki, tare da kwato dabbobi da...
Ghana ta tabbatar da isowar kashin farko na ‘yan Yammacin Afirka da aka kora daga Amurka a ƙarƙashin yarjejeniyar da ke tsakanin ƙasashen biyu. Shugaba John...
Rundunar yan sandan jihar kano ta tabbatar da cafke wani matashi da ake zargi da yunkurin kashe kansa ta hanyar hawa saman wani dogon karfe da...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci kwamitin harkokin noma na Majalisar Zartaswar Tarayya FEC da ya gaggauta daukar karin matakai domin kara rage farashin abinci...