

A yau Alhamis ne shugaba Bola Tinubu ya sauka a Abuja, bayan wata huldar diflomasiyya a Japan da Brazil. A cewar wata sanarwa da mai magana...
Hedikwatar ‘yan sanda ta Jihar Kano ta kama wani fitaccen dan daba da ake kira Linga tare da abokinsa Guchi. A wata sanarwa da kakakin rundinar...
Wani ginin ƙasa ya rushe ya hallaka wata uwa mai yara uku, Malama Habiba Nuhu da ‘ya’yanta biyu tare da jikarta yayin da suke barci da...
Wasu bayanai na nuna cewa cutar kwalara ta barke a wasu kananan hukumomin jihar Zamfara inda zuwa yanzu ta hallaka aƙalla mutum bakwai a ƙananan hukumomin...
Mai martaba sarki Khalifa Muhammadu Sunusi na biyu ya jagoranci shugabannin kungiyar fulani ta duniya zuwa ta’aziyar tsohon shugaban kasar najeriya marigayi Janar Muhammadu Buhari. ...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamatin mutane 9 da zai binciki yadda gwamnatin Ganduje ta siyar da kasuwar sayar da Nama ta Abbatoir dake rukunin masana’antu...
Hukumar Binciken Hadurra ta Ƙasa (NSIB) ta fara bincike kan hatsarin jirgin ƙasan da ya auku da safiyar yau Talata a kan hanyar Kaduna bayan da...
Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da Yobe, kamar yadda Hukumar Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar a wani hasashen yanayi da ta fitar...
Hukumar Jiragen Ƙasa ta Najeriya (NRC) ta tabbatar da cewa ɗaya daga cikin jiragen AKTS da ke kan hanyarsa zuwa Kaduna ya yi hatsarin kufcewa daga...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta kasa ASUU, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta biyan membobinsu albashin watanni uku da ta rike musu tun a shekarar 2022....