

Rahotanni daga Arewa maso Gabashin Najeriya, sun nuna cewa, ƴan ta’addan ISWAP sun kai hari sansanin soji a garuruwan Banki da Freetown da ke kusa da...
Makarantar Prime College Kano, ta bayyana ƙin amincewarta da umarnin Hukumar kula da makarantu masu zaman kansu da na sa-kai ta jihar Kano PVIB na rufe...
Hakimin Gwarzo Kano Sarkin Dawakin Mai Tuta, Alhaji Muhammad Bello Abubakar, ya ce, samar da makarantun Islamiyya da kuma ingantattun malamai zai taimaka wajen tarbiyya da...
Shugaban mulkin sojin Sudan ya yi watsi da kiran da Amurka ta jagoranta na tsagaita wuta na wucin-gadi ta yadda za a ci gaba da tattaunawar...
Majalisar dokokin jihar Rivers ta buƙaci gwamnan jihar Similanayi Fubara ya aike mata da sunayen mutanen da yake son naɗawa a muƙamn kwamishinoni domin ta amince...
Kungiyar ‘yan Jarida ta Najeriya reshen jihar Jigawa, ta jaddada alakar yin aiki tare da hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci don tabbatar tsantseni...
Ma’aikatar samar da wutar lantaki da makashi ta jihar Jigawa ta ce bazata lamunci yin aiki ba bisa ka’ida ba ga dukkanin dan kwangilar dake aiki...
Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Jigawa, ta kwato kudi sama da Naira miliyan 200 tare da warware korafe-korafe kusan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Neja ta kama wasu masu mutane 6 masu hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a wani wurin da ake hakar ma’adanai da...
Hukumar Inshorar Lafiya ta Najeriya NHIA, ta kaddamar da wani sabon shiri na gaggawa domin rage mace-macen jarirai da ƙara samun damar kula da lafiyar jarirai...