

Hukumar kula da yan Najeriya mazauna kasashen ketare NiDCON, ta karbi wasu mutane 13 da aka yi safararsu zuwa kasashen Ghana da Mali. Shugabar hukumar...
Hadakar kungiyoyin jam’iyyun Siyasa na Najeriya IPAC ta ce, za ta hadakai da jami’an tsaro da dukkan masu ruwa da tsaki a fannin siyasa wajen ganin...
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi, ya bukaci maniyatta aikin Hajjin bana da su kasance masu kiyaye dokokin kasar Saudiyya tare da yi wa Najeriya addu’ar ...
Hukumar Hisbah ta jihar kano, ta sha alwashin sanya kafar wando daya da duk masu gudanar da sana’ar DJ musamman masu yin amfani da kalaman da...
Hukumar tace fina-finai da dab’i ta jihar Kano, ta amince da ci gaba da haska fina-finan da ta dakatar a masana’antar Kannywood domin kada masu samar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ba za ta lamunci Jan kafa ba wajen ajiye mutanen da ake tuhuma da laifi a gidan gyaran hali na shekaru...
Gwamnatin Kano ta ce ta nemi hadin kan kungiyoyin aikin gayya wajan ya she maguda nan ruwa tare da kwashe dagwalo a fadin jihar. Kwamishinan Muhalli...
Gwamnatin jihar Jigawa ta kashe sama da Naira miliyan dubu 3 wajen samar da hasken wutar lantarki a karamar hukumar Dutse, kasa da shekara guda kacal....
Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi watsi da rahotanni da ke alaƙanta cewa yana daf da komawa wata jam’iyya, da kuma batun cewa zai shiga haɗaka...
Kwamitin da Gwamnatin Kano ta kafa na magance ayyukan Daba da shaye-shaye da kuma dawo da zaman lafiya, ya cafke karin wasu mutane 31 da ake...