Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Covid-19: An kwantar da Firaministan Burtaniya a asibiti

Published

on

Firaministan Burtaniya Boris Johnson na fama da cutar Coronavirus yayin da kuma yake cigaba da gudanar da harkokin gwamnati daga gida kafin a kwantar da shi a asibiti.

Ana zargin cewar, cutar ta COVID-19 ta cigaba da kama firaministan Birtaniya bayan da alamomin cutar ta nuna a jikin sa cikin kwanakin 10.

Shugaban jam’iyyar Conservative ya sanar da cewar, a ranar 27 ga watan Maris da ya gabata ne aka yi wa firaministan na Burtaniya gwajin cutar ta Coronavirus yayin da daga bisani kuma aka tabbatar da cewar yana dauke da cutar.

Da yammacin jiya Lahadi ne likitocin Boris Johns suka bashi shawara da a kwantar da shi a asibiti wanda manyan jami’an ofishin sa suka ce wannan matakin shi ne na farko don kare kan shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!