Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Cutukan da malamai ke fesawa jama’ar Kano sun fi HIV muni – Baba Impossible

Published

on

Gwamnatin jihar Kano za ta yi wata doka da zata riƙa gwada ƙwaƙwalwar malamai a Kano.

Kwamishinan harkokin addinai Dakta Tahar Baba Impossible ne ya bayyana hakan ga sashen Hausa na BBC.

Baba Impossible ya ce, ma’aikatar addinai za ta rubuta wani ƙuduri zuwa ga majalisar dokoki, da za ta bada damar gwada ƙwaƙwalwar malami kafin fara wa’azi a Kano.

Ya ce, dokar za ta bada damar duk malamin da zai yi wa’azi sai ya kawo shaidar gwajin ƙwaƙwalwar sa daga asibiti da ke tabbatar da ƙwaƙwalwar sa ba ta da matsala.

A cewar Baba Impossible ” Cututtukan da malamai ke watsawa a tsakanin al’umma sun fi cutar ƙanjamau illa”.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!