Bai kamata ka haifi yara ba matukar zaka gaza wajen kulawa da tarbiya tare da sauke duk wani nauyi da hakki da Allah ya dora maka...
Musulmi a goman karshe ta watan azumin Ramadan su kan mayar da hankali wajen yawaita ibada domin samun rabauta da falalar da ta ke cikin kwanakin....
Hukumar Hisba ta jihar Kano ta gargadi matasa masu fita sallar Tahajjudi da su guji aikata ayyukan da ya sabawa ka’idojin addinin musulunci a yayin fita...
Kai tsaye daga ma’aikatar al’amuran addini ta Kano, inda ma’aikatar ta kira taron manema labarai kan fatawar Sheikh Aminu Daurawa kan al’aurar mata.