Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Da dumi-dumi: Kotu ta sake dage yanke hukunci kan zaben Kano

Published

on

Kotun koli ta sanya ranar Litinin mai zuwa don sauraran  yanke hukuncin shari’ar zaben gwamnan jihar Kano da aka yi  zuwa ranar 20 ga watan  nan da muke ciki.

Jam’iyyar PDP ta dan takarar ta Abba Kabiir Yusuf sun daukaka kara bayan da kotun sauraran karrarakin zabe ta Kano ta ayyana Gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben na shekar ta 2019.

Kotun koli zata yanke hukuncin Abba da Ganduje ranar 20 ga watan Janairu

Yau Ganduje da Abba kowa zai san matasayin sa-Kotun daukaka kara

Kai-tsaye : Yaushe ne za’a cigaba da sauraran shari’ar Ganduje da Abba?

A dai jiya Litinin ne kotun kolin ta dage sauraran kararar kasancewar magoya bayan jam’iyyau sun cika kotun.

Yayin da ta sanya yau Talala a matsayin ranar da zata yanke hukuncin.

 

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!