Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Dalibai sama da miliyan 1 ne suke rubuta NECO a bana

Published

on

Akalla dalibai miliyan 1 da dubu dari uku ne ke rubuta jarabawar NECO a bana.

Shugaban hukumar Farfesa Ibrahim Wushishi ne ya bayyana hakan ga manema labarai a jihar Adamawa.

Wushishi ya ce, ya je Adamawa ne don sanya ido kan yadda ake gudanar da jarrabawar ta NECO da ke gudana a fadin kasar nan.

“A bara dalibai miliyan 1 da dubu dari 1 ne suka rubuta jarrabawar, a bana kuwa an samu karuwar dalibai sosai wanda hakan yake nuna karbuwar jarrabawar ta NECO a kasar nan.

Wushshi ya ce, a cewar hukumar za ta samar da na’urori a makarantun kasar nan, da za su taimaka wajen gudanar da ayyukan jarrabawar da kuma binciko masu yin satar jarrabawar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!