Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Dole ne a rage farashin siminti a Najeriya – Majalisar Dattijai

Published

on

Majalisar dattijai ta nemi gwamnatin tarayya da ta yi duk mai yiwuwa wajen ganin an rage farashin siminti a kasar nan.

 

Wannan na zuwa ne a lokaci guda da farashin siminti ya yi tashin gwauron zabi lamarin da wasu al’ummar Najeriya ke zargin kamfanonin sarrafa siminti da kara farashin da gangan.

 

A cewar majalisar za ta samar da wani kudiri da zai taimaka wajen saukar da farashin simintin musamman ta bangaren shawartar gwamnati da ta rage haraji ga kamfanonin cikin gida da ke sarrafa simintin.

 

Tun farko dai dan majalisar dattawa Ashiru Oyetola Yisa ne ya gabatar da kudirin yayin zaman majalisar

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!