Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Ganduje ya naɗa Ɗangote a matsayin uban jami’ar kimiyya ta Wudil

Published

on

Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya nada Alhaji Aliko Dangote a matsayin Uban jami’ar kimiyya da fasaha dake Wudil

Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan a ranar laraba yayin kaddamar da hukumar gudanarwar mulkin jami’ar Yusuf Maitama Sule da jami’ar kimiyya da fasaha dake Wudil yayin taron majalisar zartarwa

Gwamnan ya kuma nada Farfesa Zubairu iliyasu a matsayin shugaban gudanar da harkokin mulkin jami’ar inda gwamna Ganduje ya bukaci da su gudanar da harkokin jami’ar domin kawo cigaban a harkar ilimi

Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kuma nada Eze Eberechi N. Dic a matsayin Uban jami’ar Yusuf Maitama Sule tare da nada Farfesa JD Amin a matsayin shugaban gudanarwa da harkokin mulkin jami’ar

Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Kuma sanya hannu a yarjejeniya da wani kamfani domin samar da wutar Sola a yankunan karkara

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!