Connect with us

Labarai

Ganduje ya nada mata masu ba shi shawara guda 5

Published

on

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mata guda 5 a matsayin masu ba shi shawara a zangon mulkinsa na biyu.

Bayanin nadin na kunshe ne cikin wata sanarwa mai kunshe da sa hannun sakataren yada labaran gwamnan Kano Abba Anwar.

Wadanda aka nada sune

1. Hajiya Fatima Abdullahi Dala
Mai bada shawara kan walwalar yara da wayar da kan mata

2. Dr Fauziyya Buba
Mai daba shawara kan harkokin lafiya

3. Hajiya Aishatu Jaafaru
Mai bada shawara kan ciyar da dalibai

4. Hajiya Hama Ali Aware
Mai bada shawara kan harkokin zuba jari

Sanarwar ta ce nadin ya fara aiki nan take

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!