Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Ganduje ya sauya sunan rukunin gidajen Jaba zuwa “New Enugu City”

Published

on

Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sauya sunan rukunin gidajen unguwar Jaba a ƙaramar hukumar Ungogo zuwa New Enugu City.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a daren yau, yayin ƙaddamar da sabbin shugabannin ƙungiyar ƴan ƙabilar Igbo mazauna Kano.

Gwamnan ya ce, ya ɗauki wannan mataki ne domin ƙara inganta zaman lafiya musamman tsakanin al’ummar Kano da ƴan ƙabilar ta Igbo.

Ganduje ya kuma ya ba musu kan zamansu lafiya da kowa a Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!