Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gasar kyau: Oluchi Madubuike mace mafi kyau a Nigeria

Published

on

An gudanar da gasar kyau ta ƙasa a jihar Lagos.

A Asabar ɗin nan ne aka shirya gasar kyau a wani katafaren Otel da ke jihar lagos.

Oluchi Madubuike ce ta wakilci matan birnin tarayya Abuja a yayin gasar, kuma ita ce ta zamo wadda aka zaɓa a matsayin matar da tafi duk wata mace kyau a Nigeria.

Sarauniya Oluchi Madubuike ta ƙwace kambun sarautar ne a hannun abokiyar karawarta Nyekachi Ester da ta kwashe kimanin shekara biyu riƙe da kambum gasar.

Kazalika, sarauniyar ita ce za ta wakilci Nigeria a gasar ƙasa da ƙasa da za’a gudanar a Puerto Rico ranar 16 ga watan Disamba shekarar nan da mu ke ciki.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!