Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnan Kano ya naɗa Hon Aminu Aminu Maifamfo a matsayin mataimakin shugaban hukumar KASCO

Published

on

Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da naɗa Hon Aminu Aminu Maifamfo a matsayin mataimakin shugaban hukumar KASCO

Wannan na ƙunshe ta cikin wata takarda da sakataren yaɗa labaran Gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar inda sanarwar ta ce gwamnan na umartar sa da ya kama aiki nan da awa 24

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!