Connect with us

Labarai

Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe yan ƙasarta daga Iran

Published

on

Shugabar hukumar da ke kula da ‘yan Najeriya da ke ƙasashen waje (NiDCOM)Abike Dabiri ce ta bayyana hakan,inda tace jami’an Najeriya suna jira a kan iyaka domin karɓar ‘yan ƙasar da ke tserewa daga yaƙin Iran, tana mai cewa kawo yanzu babu ɗan Najeriya da ya mutu a yaƙin.

 

Gwamnatin Najeriya ta fara kwashe ‘yan ƙasarta daga Iran, inda jami’ai ke musu rakiya daga kan iyakar Armenia yayin da yaƙin Amurka da Isra’ila kan Tehran ke ci gaba da ƙamari.

Abike Dabiri-Erewa, a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na X ranar Talata, ta ce ana raka ‘yan ƙasar da ke son barin ƙasar Iran ta hanyar kan iyaka.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!