

Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, reshen jihar Kano, ta ce za ta haɗa gwiwa da Cibiyar Ci gaban Ƙwarewar Aiki...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kana dan takakar shugaban kasa a jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya bukaci gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta bayyana cikakkun bayanai kan yadda...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, zai jagoranci wani babban taro kan ma’adinan da ake matuƙar buƙata a duniya, wanda za a gudanar a Manhattan, New York,...
Jam’iyyar ADC ta zargi gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu da mayar da kwamitin yakin neman zabensa na 2027 tamkar “Cibiyar gyaran hali” ga wasu mutanen da...
Rundunar sojin sama ta kasa ta ce ta kashe ’yan ta’addan ISWAP 36 a wasu hare-haren sama da ta kai a kananan hukumomin Monguno da Biu...
Jami’an tsaro a jihar Kaduna sun kuɓutar da mutane uku da aka yi garkuwa da su, bayan kai samame maboyar da ake zargin ’yan bindiga ne...
Gwamnatin Jihar Kogi ta bayar da umarnin gudanar da bincike kan mutuwar mutane huɗu daga gida ɗaya a yankin Ihima, da ke ƙaramar hukumar Okehi. Rahotanni...
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC a zaben 2027, Atiku Abubakar, ya bukaci Hukumar Binciken Manyan Laifuka ta Amurka, FBI, ta fitar da bayanan da...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, da tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi, sun yi watsi da kiran da ƙungiyar siyasa ta G-100 ta yi na ganin...
Wata mummunar Gobara ta tashi a Rugar Audu Badali da ke karamar hukumar Karasuwa a jihar Yobe, inda ta hallaka wata mata da ‘ya’yanta uku. ...