Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Hatsarin kwale-kwale a jihar Kebbi: An tsamo gawarwaki 76

Published

on

Hukumar kula da madatsun ruwa ta kasa (NIWA) ta ce, ya zuwa yanzu, masu aikin ceto sun samu nasarar tsamo gawarwaki 76, waɗanda suka rasa rayukansu yayin wani hatsarin jirgin kwale-kwale da ya faru a ranar larabar da ta gabata.

Hatsarin jirgin kwale-kwalen dai ya faru ne a cikin kogin Kwara a daidai kauyen Tsohuwar Labata da ke yankin ƙaramar hukumar Ngaski.

Manajan shiyya na hukumar ta NIWA mai kula da Yawuri, Birma Yusuf ne ya bayyana haka yayin zantawa da manema labarai.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!