Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar hana fasa kwauri ta kasa ta yi karin girma ga wasu jami’an ta

Published

on

Hukumar hana fasa kwauri ta kasa Custom ta yi karin girma ga wasu jami’anta 7 biyo bayan yin ritayar wasu daga cikin jami’an nata.

Shugaban hukumar Kanal Hamid Ali mai ritaya ne ya bayyana hakan a wata cikin sanarwa mai magana da yawun hukumar Mr Joseph Attah ya fitar jiya Alhamis.

Jami’an biyu da aka yiwa karin girma zuwa matsayin mukaddashin shugaban hukumar, da sune hadar Abdullahi Babani da kuma Muhammad Boyi.

Sauran biyar din kuma yanzu sun zama karin girma zuwa matsayin mataimaka ga shugaban hukumar.

Sanarwar ta bayyana cewa karin girman na su ya biyo bayan bukatar da ake da ita na kara bunkasa ayyukan harkokin hukumar da kuma maye gurbin jami’an da suka yi ritaya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!