Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar rabon arzikin kasa za ta yi garambawul ga albashin masu rike da mukaman siyasa

Published

on

Hukumar rabon arzikin kasa ta ce nan ba da jimawa ba, za ta bibiyi albashin masu rike da mukaman siyasa da kuma jami’an hukumar bangaren shari’a.

 

Shugaban hukumar Elias Mbam ne ya bayyana haka yayin zantawa da manema labarai a garin Amagu da ke yankin karamar hukumar Ikwo a jihar Ebonyi.

 

Sai dai bai yi karin haske kan ko sake bibiyar albashin zai janyo rage albashi ne ko kuma yi musu kari ba.

 

Ya kuma ce hukumar tana shirye-shiryen gudanar da taron jin ra’ayin jama’ar Najeriya game da wannan batu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!