Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ilimi: An dakatar da fara rubuta jarrabawar Qualifying a Kano

Published

on

Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kano, ta dakatar da rubuta jarrabawar Qualifying ta  bana da aka shirya fara wa yau Talata 14 ga watan Nuwamba.

A cewar gwamnatin ta dage rubuta wannan jarrabawa har sai ta sake fitar da wata sanarwar.

Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da Daraktan wayar da kan jama’a na ma’aikatar Balarabe Abdullahi Kiru ya fitar ya kuma rabawa manema labarai dakatarwar ta biyo bayan matakin tsunduma yajin aiki da kungiyoyin NLC da TUC suka dauka a fadin kasar

Sai dai sanarwar ta yi kira ga jama’a da kada su damu musamman Dalibai da Iyaye da su jure duk wata matsala da za ta iya tasowa sakamakon dakatarwar

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!