Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Ilimi: Rashin kudi ne yake hana mu yi wa Malamai karin girma -Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar kano ta ce rashin kudi a hannun gwamnati ne ya sanya ta gaza yiwa malamai karin girma.

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan yayin taron duba yadda ayyukan harkokin ilimi ya ke a jihar.

Ganduje ya ce, a yanzu gwamnati ta fara shirye-shiryen dawo da yiwa malaman makarantu karin girma musamman ma na makarantun firamare.

“Lokacin da muka karbi gwamnati min ci gaba da yiwa Malamai karin girma, sai dai bangaren yana cinye makudan kudade” a cewar Ganduje.

Kazalika gwamna Ganduje ya ce za a samarwa malaman makarantu gidaje masu saukin kudi da kuma kayan more rayuwa a cikin su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!