Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Illoli ko ribar canja fasalin wasu daga cikin takardun Naira a mahangar tattalin arziki a Najeriya

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan matakin babban bankin ƙasa CBN na sabunta fasalin wasu daga cikin takardun Nairar Najeriya.

Menene illa ko ribar hakan a mahangar tattalin arziƙi?

Labarai Masu Alaka:

Saboda muradan ƴan ƙasa zamu sauya kuɗaɗe – Emefiele

Tattaunawa kan manufofi da aikace-aikacen gwamnati wajen inganta rayuwar jama’a

Baƙonmu shi ne Dr. AbdulSalam Muhammad Ƙani, malami a sashen nazarin tattalin arziƙi a kwalejin ilimi ta Sa’adatu Rimi Kano, kuma shugaban hukumar da ke kiraye-kiraye kan ɗa’ar sarrafa dukiyar gwamnati da cigaban al’umma FIDAC.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!