Inda Ranka
Inda Ranka: ‘Yan kasuwa sun koka kan biyan harajin wuta mai hasken rana a Kano
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/12/Sabon-Gari-Market.jpg)
Ku saurari cikakken labarin a cikin shirin Inda Ranka na ranar Talata tare da Yusif Ali Abdallah.
Ku danna alamar sauti dake kasa domin saurare.
Ayi Sauraro lafiya.