Connect with us

Labarai

Jami’an Hukumar ICPC  sun kai samame gidan Nasir El-Rufai

Published

on

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ICPC  ta kai wani samame na bazata gidan tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, da ke Babban Birnin tarayya, Abuja.

 

Rahotanni sun bayyana  cewa jami’an hukumar sun isa gidan tsohon gwamnan ne domin suka gudanar da bincike na tsanaki a cikin gidan.

 

Wannan samame na zuwa ne kwana guda bayan da aka samu rahoton cafke shi da Hukumar DSS ta yi.

 

Ko da yake hukumar ICPC ba ta fitar da cikakken bayani kan abin da take nema ba, sai dai ana kyautata zaton binciken yana da alaka da zargin karkatar da kuɗaɗen jama’a da kuma wasu kwangiloli da aka bayar a lokacin mulkinsa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!