Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Jami’an tsaro sun kashe ƴan bindiga 32 a jihar Nije

Published

on

Hadakar jami’an tsaron kasar nan sun samu nasarar hallaka ‘yan bindiga 32 a Jihar Niger, bayan sun tsere daga jihar Zamfara.

Jaridar PRNigeria ta rawaito cewa jami’an tsaron sun kashe ‘yan bindigar ne jiya lahadi a yankin Bangu Gari da ke karamar hukumar Rafi ta Jihar Niger.

Kuma sun tsere ne daga sansanoninsu na Danjibga da Munhaye dake karamar hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara.

Wannan na zuwa ne bayan da ‘yan bindigar suka kai hari ofishin ‘yan sanda na Bagu Gari a karamar hukumar Rafi ta Jihar Niger, tare da kashe ‘yan sanda biyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!