Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Jihohin Najeriya sun ta’allaka ne da kudaden da gwamnatin tarayya ke ba su – NESG

Published

on

Kungiyoyin bunkasa tattalin arzikin Najeriya wato NESG, sun zargi gwamnatin jihohi da dogaro da kudaden suke samu daga asusun gwamnatin tarayya.

Shugaban gamayyar kungiyoyin Laoye Jaiyeola ne ya bayyana hakan yayin gabatar da wani rahoto kan kasafin kudin jihohi a Abuja.

Jaiyeola ya ce, yawan dogaro da kudaden ne ke sanya jihohin yin wasarairai da fannin kudaden shiga da suke samarwa.

Ya kuma ce, gazawar gwamnati a matakin jiha ya fito fili idan a ka yi la’akari yawan rashin aikin yi ga matasa a kowace jiha, ya na mai cewa sai an dauki kwakkwaran matakai ko da za a kawo karshen matsalolin a ke fuskanta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!