Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kafa cibiyar bada shawarwari zai taimaka a rage afkuwar hadura- FRSC

Published

on

Babban kwamandan hukumar kiyayye hadura ta kasa FRSC  Mr Boboye Oyeyemi ya yi kira ga gwamnan jihar Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje da ta kafa cibiyar  bada shawarwari don kiyaye hadura ta jiha.

Mr Boboye Oyeyemi ya bayyana hakan ne a yayin kaddamar da shirin gangamin wayar da kan al’umma wanda aka yi a tashar mota ta Kofar Wambai dake nan Kano.

Rahotanni sun bayyana cewar, babban kwamandan ya sami wakilicin mai rikon mukamin kwamandan dake kula da shiyyar Kaduna  Hafiz Muhammed Tarauni.

Hukumar kiyayye auhadura ta kasa ta tabbatar da rasuwar sanata John Shagaya

Takai:Mutane 19 ne suka rasa rayukansu a wani hatsari da ya afku a kauyen Dinyar Madiga

Hukumar kiyayye auhadura ta kasa ta tabbatar da rasuwar sanata John Shagaya

FRSC:za ta fara gwajin kwakwalwa ga masu tukin ganganci

Hafiz Muhammed Tarauni ya kara da cewa kafa vibiyar bada shawarwarin na kiyaye hadura ta jiha zai taimaka gaya wajen rage afkuwar hadura.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!