Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Kano Pillars ta dakatar da kocinta Abdu Mai-Kaba

Published

on

Karkashin shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alhaji Babangida Little ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba yau.

Ya bayyana dakatarwar da kuma kafa wani kwamiti wanda zai binciki kocin kuma idan aka sameshi da laifi to zai fuskanci ladaftarwa.

Har kawo yanzu ba’a bayyana ainashin dalilin dakatarwar da akayi masa ba, Amma ana zargin furucin da Abdu Mai-kaba ya furta a lokacin wani taro da kungiyar magoya bayan Kano Pillars sukayi a cibiyar yan jaridu ta jiha ne ya jawo dakatarwar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!