Najeriya tayi nasarar matsawa gaba daga mataki na 36 zuwa na 32 a jadawalin matakin kasashen duniya a fanin kwallon...
Gwamnatin tarayya ta bada umarnin cigaba da gudanar da gasar kakar wasanni ta 2020 da a yanzu haka ake tsaka da aiwatarwa a jihar Edo. Umarnin...
Masu shirya gasar bundesliga ta kasar Jamus sun fitar da wani sabon tsari ga magoya bayan gasar a Nigeria. Wakilin gasar Henning Brinkmann ya bayyana hakan...
An samu hatsaniya a dakin wasan damben “Kick Boxing” bayan da aka umarci ‘yan wasa da magoya baya su fice daga dakin wasan domin kare dokokin...
An killace kimanin ‘yan wasa goma da aka samu dauke da cutar Corona yayin da ake tsaka da gudanar da gasar bikin kakar wasanni ta 2020...
Ma’aikatar matasa da wasanni ta kasa ta fara yunkurin amfani da Abuja a matsayin mai masaukin baki a gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Tunda da...
Kwamitin shirye-shiryen gasar bikin kakar wasanni ta 2020, ya ce, kawo yanzu gwamnatin tarayya bata fitar da kudaden da tayi alkawarin baiwa jihar Edo don gudanar...
Najeriya ta zamo kasa ta 17 cikin kasashen da zasu samu tikitin zuwa gasar cin kofin Afirka na 2021. Wannan na zuwa ne bayan da Najeriya...
Akwai yiyuwar dakatar da ‘yan wasan jihar Kogi zuwa gasar bikin kakar wasanni ta 2020. Za dai a fara gudanar da bikin ne a ranar 2...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ya tafi Tottenham Hotspur a matsayin aro Gareth Bale ya bayyana ra’ayinsa na komawa kungiyar tashi. Bale...