Labarai
Kasafin 2023: Yadda majalisar dokokin Kano ta cika a yau

Majalisar dokokin Kano ta yi cikar Kwari yayin da ake jiran gwamna Ganduje ya iso domin gabatar da ƙunshin Kasafin baɗi.
A ranar Laraba da ta gabata ne dai majalisar ta amincewa gwamna Ganduje ya gabatar mata da kasafin kamar yadda ya buƙata.
Yadda Gwamna Ganduje ya iso majalisa da tawagarsa
Cikakken labarin zai zo muku a nan gaba.
You must be logged in to post a comment Login