Connect with us

Labarai

Kiristoci sun gudanar da shagulgulan kirsimeti lami lafiya a Kano

Published

on

Mabiya addinin Kirista a jihar Kano sun gudanar da shagulgulan bikin kirsimeti na bana cikin kwanciyar hankali da lumana.

A duk ranar 26 ga watan Disamba na kowace shekara mabiya addinin kirista a fadin duniya kan gudanar da bikin murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Isa (A.S) wakilan mu Aminu Abdu Baka Noma da Aisha Shehu Kabara sun zaga majami’u daban-daban a sassan jihar Kano inda suka gano yadda aka gudanar da shagulgulan lami lafiya.

Ku kalli hotunan yadda bukukuwan suka gudana a Kano.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!