Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

KNUPDA ta karyata zargin gina shaguna a jikin makarantar Zawachiki

Published

on

Hukumar tsara birane ta jihar Kano KNUPDA ta karyata labarin da ke yawo cewa ta bayar da izinin gina shaguna a jikin wata makaranta a Zawachiki.

Mamba a kwamitin duba gine-ginen da aka yi ba bisa ka’ida ba na hukumar Sadiq Ali Sango ne ya sanar da hakan yayin ganawa da menama labarai.

Sango ya ce shagunan da ake zargin hukumar ta yanka suna gefen wani fili ne mallakin gwamnatin Kano mai lamba TP/KASEPPA/246, wanda basu da alaka da wata makaranta, kamar yadda wasu ke zargi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!