Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Ko kadan bai dace ‘yan Najeriya su yanke tsammanin samun sauki daga Buhari ba – Kabiru Shugaba

Published

on

Dattijo Hon Kabiru Shugaba Kofar Na’isa daga jam’iyyar APC yace bai kamata mutame su rika sukar gwamnatin shugaban kasa Buhari ba kasancewar abunda shugaban keyi yanayi ne domin ya nemawa talakawan Najeria sauki.

Hon Kabiru shugaba ya bayyana haka ne ta cikin shirin kowane Gauta na gidan radio Freedom.

Yana mai cewa akwai wadanda suka ci gajiyar gwamnatin shugaba Buhari amma kusan duk a yanzu sun juyawa jam’iyyar ta APC baya wanda kuma hakan da sukayi ba karamin kuskure sukayi ba duk da cewa dama sunayi ne domin biyan bukatar Kansu.

A kori tsohon gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido shine kawai mafita daga jam’iyyar PDP – Hon Babawo Kazaure.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!