Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

A kori Sule Lamido shine kawai mafita a jam’iyyar PDP – Babawo Kazaure

Published

on

Matashi Hon Babawo Kazaure ya kalubalanci tsohon gwamnan jihar Jigawa Alhaji Sule Lamido da kuma tsohon dan majalisa mai wakiltar Burnin Kudu da Buji Hon Faruk Adamu bisa zagon kasa da yace suna yi musu.

Ya bayyana hakan ne ta cikin shirin kowane Gauta na gidan radio Freedom.

Babawo Kazaure ya kara da cewa akwai lam’a musamman yadda suke zargin suna gaza tabuka komai wajen ganin yadda za’a taimakawa mutane ganin irin yadda al’ummar kasa ke cikin mawuyacin hali.

Ya kara da cewa jama’ar jihar Jigawa ba zasu manta da abunda suka yi musu ba musamman yadda suka rika tura kudadensu domin a siyawa Buhari tikitin takara amma sun kasa samun komai a yanzu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!