Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ko kun san halin da Al’ummar Tofa suka shiga anan Kano

Published

on

Wasu al’umma dake karamar hukumar shanono a yankunan da suka hadar da Kuka-kure da Tsaure  da kuma  Alajawa sun koka matuka dangane da irin halin da suke ciki na rashin kyakyawan hanya wacce za suke yin amfani da ita wajen gudanar da sufuri, amma kuma rashin ta yake kassara ayyukan sun a yau da kullum

Al’ummar sun bayyana cewa sun kasance manoma ne da kuma makiyaya dan haka gabaki dayan su basu da wasu bukata ga gwamnati wace tafice a samar musu da hanya wace suke amfani da ita wajen futo da kayayyakin da suke nomawa zuwa kasuwanni

 

 

 

Me unguwa Hussaini wani dattijoni wanda dan kimanin Shekara satin da biyar cewa yayi ansha tahuwa da mata masu ciki zuwa Asabiti suna haihuwa akarkashin bishiya ko cikin gonaki musamman idan anyi Ruwan sama

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!