Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Babu yunwa a Najeriya: Nanono

Published

on

Ministan ayyukan gona da raya karkara Sabo Nanono ya bayyana babu Yunwa a Najeriya.

Sabo Nonono ya bayyana hakan ne a taron manema labarai a Abuja a wani bangare na tunawa da ranar wata kasa da Abinci ta duniya wace aka saba a duk ranar 16 ga wannan watan na Okotoba.

A cewar ministan gonan a iya tunanin sa kasar nan na samar da abinci da zai wadata Najerita da abinci, a don haka babu wani yunwa a kasar nan sai dai idan za’a iya cewar

‘Yace ‘yan Najeriya basu san menene yunwa ba, kuma idan aka yi maganar yunwa sai nayi dariya, yana mai cewar idan aka kwatata yadda ake saida abinci a sauran kasashen duniya to babu shakka ana saida abinci da a raha a Najeriya a cewar Sabo Nanono”

Akan haka ne ministan ayyukan gona ya yaba da matakin d agwamnatin tarayya ta dauka na rufe kan iyakokin kasar nan wanda hakan ya kara karafa gwiwar manoman shinkafa.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!