Connect with us

Labarai

Kotun daukaka kara ta rushe hukuncin da kotun tarayya ta yi kan hana gudanarda zaben Kananan Hukumomi a Kano

Published

on

Kotun daukaka kara ta rushe hukuncin da kotun tarayya ta yi kan hana gudanarda zaben kananan hukumomin a jihar Kano

Mai shari’a Oyewumi, JCA, ita ce ta karanta hukuncin, Kotun ta yanke cewa Kotun Tarayya ba ta da hurumin sauraron ƙarar da masu ƙara suka shigar. Saboda haka ta yanke hukunci ne da goyon bayan ƙorafin da aka shigar.

Kotun ta yanke  hukunci, tare da rusa hukuncin da Kotun Tarayya ta yanke a baya. 

Gwamnnatin jihar kano da Majalisar dokokin kano da Hukumar zabe ta jihar Kano suka daukaka kara kan Hukuncin Babbar kotun tarayya data hana gudanar da zabe da rushe shugabanin Hukumar.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!