Kowane Gauta
Kowane Gauta: Ana cece kuce kan batun KAROTA na kona baburan da suka hau titi ba bisa ka’ida ba
Danna alamar sautin nan domin sauraron cikakken labarin da ma karin wasu labaran acikin shirin Kowane Gauta na jiya Talata tare da Khalid Shettima Khalid.