Connect with us

Kasuwanci

Kungiyar Yan kasuwar Singa ta bukaci daukin gwamnan Kano

Published

on

Kungiyar yan kasuwar Singa da ke Kano, AMATA ta bukaci gwamnatin Kano karkashin Gwamna Injiniya Abba Kabir Yusuf da ta waiwayi kasuwar donin cika alkawarin da ya dauka na samar musu da titi da kuma magudanan ruwa duba da karatowar lokacin damuna.

 

Shuagaban kungiyar Alhaji Musa Ibrahim Nabanki, ne ya bukaci hakan la’akari da dinbim matsaslolin da kasuwar ke  bukatar a tallafa musu.

 

Haka kuma, Alhaji Musa ya bukaci gwamna Abba Kabir Yusuf, da ya gudanar da bincike kan kudin da aka ware don tallafa wa kananan ‘yan kasuwa don gano inda aka kwana kan batun.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!