Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Majalisar dokokin Kano ta bukaci gwamnati ta umarci masu kangwaye a jihar da su gine shi ko su sayar domin inganta tsaro

Published

on

Majalisar dokokin Kano ta bukaci gwamnati ta umarci masu kangwaye a jihar nan, da su gine shi ko su sayar domin inganta tsaro.

Hakan ya biyo bayan kudurin da Ɗan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Kiru Usman Abubakar Tasi’u ya gabatar a zauren majalisar.

Kiru yace da yawa daga cikin kangwaye da gidajen da ba’a karasa ba a jihar nan sun zama wuraren bata tarbiyya da barazanar tsaro.

Da yake bada gudunmawa akan ƙudurin, Ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Madobi Sulaiman Mukhtar Ishaq yace bincike ya nuna cewar ba Iya kwangaye ba hatta gidajen da gwamnatin Rabi’u Musa Kwankwaso ta Samar na Kwankwasiya, Bandirawo da Amana city yanzu sun zama barazanar tsaro da tarbiyya ga al’ummar Kano.

majalisar ta kafa kwamiti tare da ɗora masa alhakin binciko halin da kangwaye suke ciki a Kano domin Mika Shi ga gwamnati.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!