Kowane Gauta
Kowane Gauta: Majalisar Wakilai ta yi watsi da kudurin tsawaita zangon mulki

Ku saurari cikakken labarin acikin shirin Kowane Gauta na Talatar data gabata tare da Khalid Shettima Khalid.
Ku latsa alamar sautinnan domin sauraro.
Ayi sauraro lafiya.