Connect with us

Kowane Gauta

Ku saurari shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 30/9/2019 tare da Khalid Shatima

Published

on

A cikin shirin za ku ji cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi alkawarin cigaba da sakar wa bangaren shari’a isassun kudi domin gudanar da ayyukansu yadda ya kamata.

Tsohon dan datakarra shugaban kasa a zaben da ya gabata Atiku Abubakar ya ce, duk da Najeriya ta kwashe shekaru 59 da samun ‘yancin kai, amma har yanzu kwalliya bata biya kudin sabulu ba.

Kadan kenan daga cikin abinda shirin ya kunsa.

Download Now

A yi sauraro lafiya

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 335,140 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!