Connect with us

Labarai

Mummunar gobara ta kone shaguna Goma a Kano

Published

on

Gobara ta kone shaguna 10 a kasuwar Kafin Maiyaki da ke Karamar Hukumar Kiru a jihar Kano.

 

Rahotanni sun bayyana cewa, gobarar ta tashi ne daga wasu shaguna da ke bakin babban titin Zariya zuwa Kano a Kafin Maiyaki, Kwanar Dangora.

 

Shedun gani da ido sun bayyana cewa wutar ta bazu cikin sauri, inda ta cinye shaguna kusan guda goma kafin a samu nasarar kashe ta.

 

Rahotonni sun ce gobarar ta janyo asarar dukiya mai yawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!