Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun kama mutum 5 cikin waɗanda ake zargi da kashe matar aure a Kano – CP Dikko

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar kama mutane 5 cikin waɗanda ake zargi da kashe matar auren nan Rukayya Mustapha a Kano.

Kwamishinan ƴan sandan Kano Sama’ila Shu’aibu Dikko be ya bayyana hakan a ziyarar ta’aziyya da tawagar gwamnatin Kano ta kai gidan su Marigayiyar a ranar Litinin.

“Tun bayan da muka samu labarin kashe matar muka fara bincike kuma All… ya ba mu nasarar kama mutane 5 da ake zargin su da hannu wajen kashe ta har cikin gida tare da jikkata yaranta”.

Sama’ila Shu’aibu Dikko ya kuma ce, rundunar ƴan sandan za ta ci gaba da bincike har ta kai gano dukkanin masu hannu tare da tabbatar da an hukunta su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!