Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Mun ware sama da biliyan 1 don gyaran matatun mai 2 – Timipre Sylva

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ware sama da Dala Biliyan daya na kwangilar gyaran matatun mai dake Warri da Kaduna.

Karamin ministan albarkatun mai na kasa Timipre Sylva ne ya bayyana hakan ga manema labarai.

Ya ce, gyaran matatun mai zai taimaka wajen bunkasa ayyukan su a fadin kasar nan.

Timipre Sylva ya kuma bayyana cewar, an ware dala miliyan dari takwas ga matatar mai ta Warri yayin da aka ware dala miliyan 586 ga matatar mai ta Kaduna.

Ministan ya ce za’a gudanar da aiyyukan gyare-gyaren a kashi uku, na ɗaya cikin watanni 21 sai kashi na biyu a watanni 23, na ukun a watanni 33.

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!