Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun haramta yin kiwon shanu a sarari – Aminu Bello Masari

Published

on

Gwamnatin jihar Katsina ta haramtawa makiyaya gudanar da kiwon shanu a cikin ƙwarayar birnin jihar da kewayan ta.

Sanarwar dakatar da yin kiwon wadda wakilin Kuɗin Katsina Alhaji Abdu Iliyasu ya sakawa hannu.

Alhaji Iliyasu ya ce, dokar hana kiwon za ta fara aiki nan take, kuma an ƙaddamar da jami’an da za su lura don tabbatar da dokar tana aiki yadda ya kamata.

A watan da ya gabata gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, ya sanar da cewa shugaba Muhammadu Buhari, ya amince da ware kudi sama da Biliyan 6, don samar da Burtalai na kiwo ga makiyaya a jihar ta Katsina.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!