Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Mutane 922 sun kamu da cutar kwalara a Nigeriya- WHO

Published

on

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce, kimanin mutane Dari tara da ashirin da biyu ne suka kamu da cutar kwalara a Nijeriya.

Hakan na cikin wani rahoto da hukumar ta fitar a baya-bayannan.

Rahoton ya kara da cewa, mutane 32 ne suka mutu sakamakon cutar ta kwalara a shekarar na da muke ciki ta 2023.

Haka kuma, rahoton ya bayyana cewa, daga rana 5 ga watan nan da muke ciki na Maris zuwa yanzu, akalla an samu mace-macen mutane sakamakon cutar da ya kai kashi uku da digo biyar cikin dari.

WHO ta kara da cewa alƙaluman sun hadar da na wanda aka tabbatar sun kamu da cutar da kuma wanda aka ga suna dauke da alamominta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!