Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

NAFDAC ga ‘yan Najeriya: Ku guji shan jabun ganyen shayi mai sinadarin insulin

Published

on

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta kasa (NAFDAC) ta gargadi al’umma da su guji yin amfani da wani jabun ganyen shayi wanda ake cewa yana dauke da sinadarin insulin kuma yana maganin ciwon siga.

Hukumar ta NAFDAC ta gargadi ‘yan Nigeria da su daina amfani da wannan ganyen shayi domin na jabu ne.

Hakan na cikin wata sanarwa ce mai dauke da sa hannun shugaban hukumar ta NAFDAC farfesa Mojisola Adeyeye.

Sanarwar ta ce jama’a su guji amfani da ganyen shayin mai sinadarin na insulin na jabu domin hukumar ba ta san da shi ya shigo kasar nan ne ta bayan gida.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!